December 31, 2024 by Auwal Abubakar Babu daɗewa agogo ya ce ƙarfe 12:00 na dare a birnin Sydney na Australia, abin da ke nufin sun tsunduma shekarar 2025. Karanta Wannan Nasan Ana shan wahala kuma ina kokarin kawo gyara amma ba yanzu-yanzu ne Al'amura zasu canja ba>>Shugaba Tinubu