
Malam yace ba gaskiya bane Abinda ake gayawa Gwamnan Kano cewa ‘yan Izala basu da yawa a jihar.
Yace sun sha hawa mumbari suna neman a baiwa Gwamna Abba Kujerarsa saboda shine yaci zabe.
Yace kuma duk Kano babu majalisin dake cika kamar na gadon Kaya.
Dan haka ya yi kira ga gwamna cewa, ya sa ma ransa mulki Allah ne ke bayarwa.