
Wani mutum da ya bayyana ya soki kanawa saboda Qàshè wanda ake zargi da cire Makogoron Ladani a Hotoro.
Yace da aka kamashi ba kasheshi ya kamata a yi ba, kamata yayi a mikashi hannun hukuma ta yi bincike.
Yace ta hanakane za’a gano duk masu alaka dashi amma yanzu gashi an kasheshi an koma ana ta zargin wai waye ya aikosshi.
Yace shi yanzu duka shi da ladanin yakewa addu’a.