
‘Yan kudu da yawa ne ke ta yayata cewa wai Malamin Addinin Islama, Dr. Ahmad Gumi ya gog duk wani rubutu da yayi na sukar shugaban kasar Amurka.
A cewarsu hakan na zuwane bayan matakij da shugaban Amurka, Donald Trump ya dauka akan kasar Venezuela.
Sun bayyana cewa, wai tsoro ne ya kama malamin.