
Rahotanni da muke samu na cewa Bam ya fashe a Dogon Waya kusa da Maiduguri dake kan titin Damboa zuwa Maiduguri.
Bam din ya kashe Wani fashinjan motar wanda namiji ne sai kuma Direban motar da wata mata sun jikkata.
Direban na dauke da Tumaki ne da yawa wadanda suka sun mutu, kamar yanda kafar Malik Samuel ta Ruwaito.
Allah ya kyauta.