Friday, December 26
Shadow

Yanzu-Yanzu: Duka ƴan majalisun adawa na tarayyar daga jihar Katsina sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC

Yanzu-Yanzu: Duka ƴan majalisun adawa na tarayyar daga jihar Katsina sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC.

Waɗanda suka sauya shekar sun haɗa da Honorable Salisu Yusuf Majigiri na mazaɓar Mashi/Dutsi, Honorable Aliyu Iliyasu na mazaɓar Batsari/Safana/Danmusa, Honorable Abdullahi Balarabe Dabai na mazaɓar Bakori/Danja.

Dukkan su sun bayyana rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar PDP a matsayin dalilin sauya shekar ta su.

Karanta Wannan  IMF ta baiwa Gwamnatin Tinubu shawarar ta kara kaimi wajan karbar Haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *