Tuesday, February 24
Shadow

YANZU-YANZU: Gwamnan Jihar Sokoto Ahmad Aliyu Ya Bada Umarnin Biyan Naira Dubu Talatin A Matsayin Kyautar Goron Sallah Ga Dukkanin Ma’aikatan Jihar Da Na Kananan Hukumomi A Gobe Alhamis

Gwamnan Jihar Sokoto Ahmad Aliyu Ya Bada Umarnin Biyan Naira Dubu Talatin A Matsayin Kyautar Goron Sallah Ga Dukkanin Ma’aikatan Jihar Da Na Kananan Hukumomi A Gobe Alhamis.

A yayin da masu karbar fansho da alawus za su more kyautar naira dubu ashirin duk a matsayin goron sallah.

Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu yace yana sane da halin matsin da 'yan Najeriya ke ciki inda ya bayyana matakan kawo sauki da zai dauka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *