Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ba Ƙungiyar Izala tallafin Naira miliyan 50 yayin rufe gasar Alkur’ani mai girma wanda yake gudana a Kano yanzu haka.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ne ya miƙa kuɗin a madadin gwamna Abba Kabir Yusuf.