Friday, January 16
Shadow

Yanzu-Yanzu: Kàsàr Amùrkà tà shìgà fàdàn Israyla da Ìràn tà aìkà dà manyan jiragen ruwa dauke da jiragen yaki gabas ta tsakiya

Rahotanni daga kasar Amurka na cewa, kasar ta aike da jiragen ruwa dauke da jiragen yaki zuwa gabas ta tsakiya.

A baya dai Amurka ta nuna goyon bayan ta ga kasar Israyla a harin da ta afkawa kasar Ìràn.

Kasar Israyla ta kashe manyan sojoji da masana Kimiyyar Nòkìlìyà na kasar Iran da dama.

Zuwa yanzu bai babu wani rahoton babbar martani da Iran ta dauka akan kasar Israyla.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Kasar Amurka ta ce bata amince da tsayar da Kìsàn Falasdiynawa ba a Gàzà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *