Thursday, January 16
Shadow

YANZU-YANZU: Kotu Ta Sallami Dukkannin Yaran Dake Tsare Saboda Zargin Zàñga-zàñgar Yunwa Da Tsadar Rayuwa, Bayan Babban Lauyan Ƙasa Ya Janye Tuhumar Da Gwamnati Ke Yi Musu

Babbar kotun tarayya dake Abuja ta soke karar da aka shigar akan mutane 119 kan zargin cib amanar kasa da shiga zanga-zanga.

Mai Shari’a Obiora Egwuatu ne ya soke tuhumar bayan da lauyan gwamnati MD Abubakar ya bukaci hakan.

A zaman kotun na yau Talata lauyan gwamnatin ya ce babban lauya na kasa ne zai ci gaba da kula da lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Jami'in Tsaron Gidan yari ya kashe abokin aikinsa saboda abinci a jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *