Rahotanni na yawo a kafafen sada zumunta cewa, tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya koma Jam’iyyar PDP.
Zuwa yanzu dai babu wata sanarwa da muka samu daga PDP ko kuma shi El-Rufai data tabbatar da hakan amma maganar nata kara yaduwa a kafafen sada zumunta.
Da zarar mun samun karin bayani akan hakan, zamu sanar daku…..
Yanzu muke samun Labarin Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya karbi Katin jam iyyar PDP a mazabarsa dake unguwar Sarki Kaduna!
Ku biyomu don kawo cikakken labarin.