
‘Yar Najeriya Hilda Baci na shirin dafa shinkafa da fadika a tukunya mafi girma a Duniya.

Zata yi hakanne dan shiga kundin Tarihin Duniya.

A baya, Hilda Baci ta dafa abinci na lokaci mafi tsawo a Duniya wanda yasa ta shiga kundin tarihin Duniya.

Saidai yanzu ta rasa wancan matsayi