Saturday, January 10
Shadow

‘Yar Najeriya ta farko ta samu Mukamin Brigadier General a gidan sojan kasar Amurka

Amanda Azubuike wadda ke aiki da sojan Amurka, ta zama mace ta farko kuma ‘yar Najeriya data kai matsayin Brigadier General.

Shekarunta 57 kuma hakan ya sa ta zama wata abin koyi ga mata masu neman su zama jajrirtattu a fanno ni daban-daban na rayuwa.

Mahaifin ta dan Najeriya ne inda mahaifiyarta kuma ‘yar kasar Zimbabwe ce, Mahaifanta sun hadu ne a kasar Ingila inda suka yin aure.

Saidai daga baya sun rabu inda mahaifiyarsu ta daukesu suka koma kasar Amurka da zama.

Karanta Wannan  A yanzu Kotu ta amince a yiwa Sanata Natasha Akpoti kiranye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *