Saturday, January 10
Shadow

Yaran Da Aka Kama Sun Shirya Jakunkunansu Sauara Dawowa Gida

Yaran Da Aka Kama Sun Shirya Jakunkunansu Sauara Dawowa Gida.

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne zai jagiranci mikasu ga iyayensu.

Saidai ana ta kiraye-kirayen gwamnati data dauki nauyin karatunsu.

Hakanan shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Nura Khalid wanda aka fi sani da Digital Imam ya nemi a biya yaran diyyar cin zarafin da aka musu.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kotu ta samu Nnamdy Khanu da Laifi a Tunzura Magoya bayansa su aikata Munanan Laifuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *