Shugaban karamar hukumar Municipal a jihar Kano kenan, Salim Hashim, ya ke dafa taliyar indomie domin karin kumallo ga ƴan jam’iyyar NNPP da ke garin Shanono don gudanar da zaben cike gurbi