
Ministan tsaro, Muhammadu Badaru ya bayyana cewa, zai halarci taron tsaro da majalisa ta shirya.
Ya bayyana hakane a ranar Lahadi ga manema labarai.
Badaru a baya yace canja tsarin tsaro ne zai fi kawo ci gaban matsalar tsaro a taron ba.
Saidai a yanzu yace shawarwarin da za’a bayar a wajan taron zasu taimaka wajan aiwatar dasu a aikata dan kawar da matsalar tsaron.