Gwamnan jihar Akwa-Ibom, Pastor Umo Eno ya bayyanawa kwamishinoninsa cewa zai koma jam’iyyar APC.
Yace bai kamata hakan ya zowa mutanen nasa da mamaki ba inda yace duk wanda ya ga ba zai iya binsa zuwa APC ba sai ya ajiye mukamin da ya bashi.