
Kakakin ‘yansandan jihar Legas, Benjamin Hundeyin ya je kasar Ingila ziyara.
Ya wallafa hotunan ziyarar tasa inda yake daukar hotuna a gurare masu daukar hankali.
Saidai mutane da yawa na tambayar nawane Albashinsa da har ya iya zuwa kasar Ingila ziyara?