Ɗan bayan Liverpool Kuma dan ƙasar Netherlands, Virgil Van Dijk ya rattaba hannu a tsawaita kwantaragi na shekaru 2 a ƙungiyar.
Hakan na zuwa ne yayin da rahotanni daga Transfer News Live ke nuni da cewa Luiz Diaz ya ƙi karɓar tayin tsawaita kwantaragi daga Liverpool, inda shi hankalin sa ya yi kan Barcelona.