Saturday, March 15
Shadow

Yawancin ‘yan Najeriya basa wuce shekaru 54 suke mutuwa>>Bincike

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wani bincike ya bayyana cewa, yawancin ‘yan Najeriya basa wuce shekaru 54 suke mutuwa.

Kamfanin dillancin Labaran Najeriya, NAN ne ya ruwaito wannan bincike wanda ya alakanta hakan da rashin lafiya irin su cutar Kanjamau, Tarin TB, cutar Malaria da sauransu.

Rahoton yace mata sun fi maza dadewa a Najeriya kamin su mutu inda su mafi yawanci suke mutuwa suna da shekaru 54.9, maza na mutuwa suna da shekaru 54.6.

Saidai duk da haka wannan yawan shekaru yayi kasa da irin wanda ake samu a mafi yawan kasashen Duniya inda a sauran kasashen Duniya yawanci mutane na kai shekaru 73.3 zuwa 76 kamin su mutu.

Karanta Wannan  Hotuna da Bidiyo: Kalli Kananan yara da aka barsu da yunwa bayan kamasu saboda sun yiwa gwamnatin Tinubu zanga-zanga, wasu daga cikinsu sun fadi ana tsaka da musu shari'a saboda yunwa, An bayar da belinsu akan Naira Miliyan 10 kowanne yaro daya

Hakanan rahoton yace matan Najeriya na daga cikin wanda suka fi yawan Haihuwa a Duniya inda kowace mace a Najeriya ke haihuwar yara akalla 4.8.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *