Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon da ya sa EFCC suka kama Samha M. Inuwa

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar EFCC sun kama Samha M Inuwa.

An kamata ne dalilin wani Bidiyo data wallafa tana share Majina da Kudi.

Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Hukumar EFCC tace Samha M. Inuwa na hannunsu suna Bincike akanta.

Karanta Wannan  Ka Yi Watsi Da Masu Suka, Ka Cigaba Da Ayyukan Cigaban Da Kake Yi, Sakon Tinubu Ga Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *