Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ba dan auren jinsi Haramun ne ba da aure zamu yi>>Inji wadannan ‘yan matan

Bidiyon wasu ‘yan mata na ta yawo a kafafen sada zumunta inda suke bayyana cewa ba dan auren jinsi ne ba da aure zasu yi.

A Bidiyon an ji daya daga cikin ‘yan matan wadda itace ta fi yawan shekaru ya zagi da tsinewa maza.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kasar Nijar ta dawo da 'yan Najeriya 131 da suka je Chirani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *