Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba zan yi aure ba har in koma ga mahaliccina>>Inji Adama

Tauraruwar Tiktok, Adama ‘yar kasar Nijar ta bayyana cewa, ba zata yi aure ba har ta koma ga mahaliccinta.

Ta bayyana cewa kuma ita ba ‘yar iska bace.

Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da wani shirin tabbatar da amfani da gas wurin girki ya shiga yankunan arewacin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *