Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo yanda Matasa ‘yan Izala suka rude suna ta tambayar ta yaya ake shiga Darika bayan da suka ga wata Budurwa na juya mazaunanta a wajan da Hallara ta yi girgiza

Bidiyon wata budurwa na juya mazaunanta a wajan wani taron Mandiri ya dauki hankula sosai.

Matasa, musamman na Izala na ta tambayar ta yaya ake shiga Darika bayan kallon wannan Bidiyon.

https://twitter.com/bapphah/status/1916967455844433943?t=bTFFrYl_0k11wdPMYFyftA&s=19

Mutane sun bayyana ra’ayoyinsu daban-daban kan lamarin.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ji yanda aka gano wata masana'antar hada ababen Hwasheywa a Kwakwaci Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *