Thursday, November 12
Shadow

Wai dama har yanzu akwai irin wannan Rafalin?>>Dan wasan Najeriya Bright Osayi-Samuel ya tambaya

Dan wasan Najeriya, Bright Osayi-Samuel yayi tambayar cewa shin wai dama har yanzu akwai irin wannan Rafalin?

Ya bayyana hakane bayan wasan Najeriya da Morocco wanda Moroccon ta fitar da Najeriya.

Ya bayyana cewa ba wai yace Rafali ne ya fitar dasu ba amma maganar gaskiya ba’a musu Adalci ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wasu Kiristoci 'yan Najeriya suka je kasar Amurka suka hada kai da wasu turawa cewa a saka masarautar Sokoto cikin jerin Kungiyoyin 'yan Tà'àddà na Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *