Saturday, December 13
Shadow

Jama’a Wallahi Mu Bi Duniya A Sannu, Kun Ga Dai Halin Da Na Koma Yanzu Ba Ni Da Komai, Inji Shaŕaŕriýar Mai Yaďa Bàďala A Țìķțòķ, Munirat Abdulsalam

Jama’a Wallahi Mu Bi Duniya A Sannu, Kun Ga Dai Halin Da Na Koma Yanzu Ba Ni Da Komai, Inji Shaŕaŕriýar Mai Yaďa Bàďala A Țìķțòķ, Munirat Abdulsalam.

“Yan uwa kun ga halin da nake ciki, ba ni da komai yanzu, a cikin wannan gidan nake rayuwa, jiya na yi bidiyo ina neman yafiyarku akan abubuwan da na yi a can baya.

Bayan haka ina neman ku taimaka mani da wani abu saboda na samu abunda zan dinga ci ina sha, -Inji Munnirat Abdulsalam.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya kashe Naira Biliyan N26.38bn wajan kula da jiragen samansa a cikin watanni 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *