Tuesday, May 19
Shadow

Najeriya ta zo ta daya cikin kasashen Duniya da mutane suka fi shan wahalar rayuwa

An fitar da jadawalin kasashen da mutane suka fi shan wahalar rayuwa a Duniya kuma Najeriya ce ta zo ta daya.

Ga Jadawalin kasashen kamar haka:

  1. Nigeria
  2. Bangladesh
  3. Venezuela
  4. Sri Lanka
  5. Egypt
  6. Iran
  7. Peru
  8. Vietnam
  9. Philippines
  10. Lebanon
  11. Kenya
  12. Indonesia
  13. Pakistan
  14. Albania
  15. Thailand
Karanta Wannan  APC tace a kul EFCC kada ta sake ta binciki tsohon tsageran Naija Delta, Tampolo, duk da ganin Bidiyon sa yana wulakanta Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *