Friday, December 5
Shadow

Wata Sabuwa:Kungiyar dalibai ta kasa, NANS ta nisanta kanta da Comrade Atiku Isa wanda ake zargin dan shugaban kasa, Seyi da wasu manya a kasar nan sun ci zarafinsa tsce ita ba shugabanta bane

Wata Sabuwa:Kungiyar dalibai ta kasa, NANS ta nisanta kanta da Comrade Atiku Isa wanda ake zargin dan shugaban kasa, Seyi da wasu manya a kasar nan sun ci zarafinsa tsce ita ba shugabanta bane.

Tace babu yadda za ayi shugaban dalibai ya rika tafiya shi kadai ba tare da wasu shuwagabannin suna mara masa baya ba, sannan babu wata kungiyar dalibai data shiga cikin wannan case din.

Kawai dai son kai ne irin nashi da kuma son bata sunan gwamnati watakila ma biyansa akayi kan wannan aiki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Su Shaikh Maqari na son su dawo da shari'ar Abduljabbar sabuwa da nufin cewa ba'a mai Adalci ba>>Inji Baffa Hotoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *