Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Gwamnan Rivers da Tinubu ya dakatar, Fubara ya dawo Najeriya bayan kwashe makonni 2 yana hutu a kasashen waje

Dakataccen Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara ya dawo gida Najeriya bayan makonni 2 yana hutawa a kasashen waje.

Da misalin karfe 7 na yammacin Ranar Juma’a ne Fubara ya sauka a birnin Fatakwal na jihar Rivers.

Rahotanni sun bayyana cewa, yayi hutunne a kasar Jamus.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya ce ba ya son a yafe masa zunubansa dan haka ba zai koma jam'iyyar APC ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *