Friday, December 5
Shadow

Ni da nasan Allah zai Tambayeni dan haka bana tsoron wata EFCC a shirye nake in amsa tambayoyinsu>>Tsohon Shugaban NNPCL,Mele Kolo Kyari

Tsohon shugaban kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa ya gudanar da aikinsa da tsoron Allah a zuciya.

Yace a shirye yake ya amsa tambayoyin EFCC dan yasan Akwai tambayoyin Allah ma da zai amsa.

Ya bayyana hakane a martanin da yayi ta X kan cewa, EFCC sun kamashi.

Mele Kyari yayi kira ga kafafen yada labarai da su guji yada labarin da bai inganta ba.

Karanta Wannan  Nijeriya Ta Yi Nasarar Haƙo Gangar Mai Milyan Daya Da Rabi A Karon Farko Cikin Shekaru Hudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *