Thursday, March 19
Shadow

Hotuna: Tsohuwar jarumar Kannywood Mansura Isah ta yi aurw, Sadaki Miliyan 1

An daura auren tsohuwar Jarumar Kannywood kuma tsohuwar matar Sani Musa Danja, Mansura Isah a yau Alhamis, kamar yadda ƙawarta Samira Ahmad ta wallafa a shafinta na Instagram.

Sai dai Samirar ba ta bayyana sunan mijin da Mansura Isah ta aura ba.

Allah ya tabbatar da Alkairi

Karanta Wannan  Jami'an Ƴan Sanda A Kano Sun Kama Jarumin Finafinan Hausa, Malam Ali Kwana Casa'in

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *