Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon wani matashi daga jihar Katsina na fadin cewa, bai taba samun farin ciki irin na gwamnatin Tinubu ba, Yace da mata daya gareshi yanzu ya kara, hakanan kasuwarsa ta habaka kuma matsalar ‘yan Bìndìgà ta gushe a karamar hukumarsa ta Jibia

Wani matashi ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da yayi ikirarin cewa bai taba samun farin ciki kamar a zamanin mulkin Tinubu ba.

Yace da mata daya gareshi, amma yanzu ya kara aure, hakanan sannan kuma kasuwarsa ta kara habaka.

Yace a karamar hukumar Jibia yake zasu tafi gida aka ce su bari sai da magariba, alamar cewa tsaro ya samu.

https://twitter.com/Realoilsheikh/status/1919463062735577586?t=91zXI0pWCdlgjk8cTFNrcQ&s=19

Karanta Wannan  Matawalle Ga Amaechi: Jami'an tsaro na sa ido kan ka bisa cewa ƴan Siyasa na yin kisa don samun mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *