Friday, December 5
Shadow

Daga karshe Malam dogo dai ya hadu mataimakin shugaban kasa a fadar gwamnati, kuma ya cika burinshi na shan fura da sugar har ma ya samu karin coke da kuma jarin sana’a na Naira Miliyan biyu

Daga karshe Malam dogo dai ya hadu mataimakin shugaban kasa a fadar gwamnati, kuma ya cika burinshi na shan fura da sugar har ma ya samu karin coke da kuma jarin sana’a na Naira Miliyan biyu.

Mutane sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan Bidiyon

Karanta Wannan  Tsohuwar Ajiya, Ji Amsar da marigayi Aminu Dantata ya bayar da aka nemi ya tsaya takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *