Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani yace wai ni dan Zynqne tunda nace addu’a bata aiki kuma sai da aka yi addu’a da mahaifina ya auri mahaifiyata>>Soja Boy

Tauraron mawakin arewa, Soja Boy yace wani yace masa wi shi dan Zynane saboda a lokacin da aka auri mahaifiyarsa saida aka yi addu’a tunda yace addu’a bata aiki.

Soja Boy a martaninsa yace sadakine kadai aure koda ba shaidu ba addu’a babu siga.

Yace idan kuma akwai malamin da zai kawo akasin haka a gaya masa zai sallama.

Yace kuma zai ci gaba da fadakar da mutanen Arewa akan su daina yadda ana amfani dasu ana biyan bukatar ‘yan siyasa yace duk abinda za’a mai saidai a mai ba zai daina fadakar da mutane ba.

Karanta Wannan  An kama mutane 3 a jihar Naija saboda baiwa me ciki Naira Miliyan 30 dan ta yadda su cire cikinta me watanni 6 dan yin tsafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *