Friday, December 5
Shadow

Wani Matashi yaje zance wajen budurwa yayanta ya fito da gora ya bùgà masa a ka Ya ràsù a Kano

Wani Matashi yaje zance wajen budurwa yayanta ya fito da gora ya buga masa a ka Ya rasu.

Cikin wani sako da mai magana da yawun randunar SP. Abdullahi Haruna Kiyawa ya wallafa a shafinsa yace “Matashi yaje zance wajen budurwa, yayanta ya fito da gora ya buga masa a ka. Ya rasu, shi kuma yana hannun Yan Sanda.

Daga karshe Kiyawa yace nan gaba kadan zasu fitar da cikakken bayani.

Karanta Wannan  Ƴansanda sun kama matashi kan zargin kashe mahaifinsa a Jigawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *