Bidiyon wata coci da ba’a saba gani ba ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
A cocin, an ga fasto na wa’azi a yayin da wani Musulmi ke masa fassara.
Lamarin dai yayi banbarakwai:
Mutane sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.