Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon wata Coci da Fasto ke wa’azi, Wani Musulmi na fassarawa da ya dauki hankula

Bidiyon wata coci da ba’a saba gani ba ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

A cocin, an ga fasto na wa’azi a yayin da wani Musulmi ke masa fassara.

Lamarin dai yayi banbarakwai:

https://twitter.com/AsakyGRN/status/1924072074919751959?t=TXMhvxBUVZRrKiKjB5tBCw&s=19

Mutane sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Jama'a Ina Neman Taimakon Kudì Domin Duk Mako Uku Sai An Yi Min Allurar Naira Dubu 250, Kuma Sai An Yi Tsawon Watanni Shida Ana Yi Min Allurar, Cewar Malam Nata'ala Na Shìirin Dadin Kowa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *