Friday, December 5
Shadow

Yanda Mutanen Karkara suka fi na Birni zuwa aikin Hajjijn bana ya kawo cece-kuce

Hajjin Bana ya zo da sabon salo a Najeriya inda mafi yawan wadanda ake gani na zuwa Mutanen karkara ne.

Hakan ya dauki hankula musamman ganin yanda zuwan Hajjin banan yayi tsada inda mutanen Birni da yawa basa iya biya.

Wasu dai na alakanta lamarin da cewa mutanen kauye akwai Noma da kiwo a yayin da wasu kuma ke zargin wasu na amfani da kudaden garkuwa da mutanene.

A hajjin na bana dai an kama ‘yan Bindiga da suke shirin zuwa aikin Hajji a Abuja da Sokoto wanda hakan ya saka shakku a zukatan mutane.

Karanta Wannan  Idan kabar mu siyasar ka ta zo karshe>>Jam'iyyar ADC ta gayawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *