Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Kungiyar ‘yan Kwallo na mata na Chelsea suma suna chashewa da wakar Shake Body ta Skales

Bayan Lamine Yamal na Barcelona ya hau kan wakar Shake body ta mawakin Najeriya Skales, Wakar ta watsu sosai a Duniya.

A bayabayannan, Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Chelsea suma sun Chashe da wanann waka a dakin canja kaya.

https://twitter.com/ChelseaFCW/status/1924415423425954121?t=fnfZmAw6UeSKouiHS0GXxA&s=19

Wakar dai ta samu an saurareta sau 324k a Spotify

Karanta Wannan  Wallahi Mutuwar Aure Bàlà'ì Ne Ga Mata, Ko Da A Ce Mijìnki Dukanki Yake Gwamma Ki Yi Hakuri Ki Zauña, Inji Mansura Isah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *