Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Rainin Hankali ko tsokanar fada? Yanda wani Kirista yaje har Filin Idi yana karanta Baibul yana kira ga Musulmi su karbi kiristan

Wani Kirista ya je Filin Idi sanye da kaya irin na musulmai inda ya rika karanta Baibul yana kira ga musulmai su karbi kiristan.

Saidai maimakon Musulman su nuna fishi, babu wanda ya masa komai.

Asali ma har ya samu wasu musulmai ya rika zantawa dasu.

Karanta Wannan  Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya alƙawarta samar wa sojojin ƙasar kayan aiki domin fatattakar ayyukan ƴanbindiga a arewacin ƙasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *