Friday, December 5
Shadow

BIKI BUDIRI: Ɗan ƙwallon ƙafar Najeriya Ahmad Musa yayi wuf da Asma’u Moriki a jiya Juma’a

BIKI BUDIRI: Ɗan ƙwallon ƙafar Najeriya Ahmad Musa yayi wuf da Asma’u Moriki a jiya Juma’a.

Ahmad Musa ya rufe ƙofa, yayin da ya auri ta huɗu jiya Jumma’a duk da cewa wasu na cewa wannan ta uku ce domin har yanzu ba su tare da Jamila, matarsa ta farko da a shekarun baya su ka rabu.

Wane fata zaku yi musu?

Karanta Wannan  FASAHA: Matashi Ya Kirkiri Na'urar Dake Gano Makamai Ko Ma'adanai A Cikin Dakika Daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *