Tuesday, May 19
Shadow

Akwai Yiyuwar masu gina Borehole ruwan kashi suke sha>>Gwamnati ta yi gargadi

Gwamnatin jihar Legas ta yi gargadin cewa, akwai yiyuwar masu gina Borehole a Lekki dake jihar Ruwan kashi suke sha.

Babban sakatare a ma’aikatar kula da magudanan ruwa na jihar Legas, Mahmood Adegbite ne ya bayyana hakan yayi wani taro.

Yace ruwan na yankin Lekki ya gurbata da kashi.

Yace amma suna kokarin ganin an tsaftaceshi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Naje babban birnin kasar Indiya, New Delhi wallahi Jihar Zamfara tafi India tsafta>>Inji shugaban karamar hukumar Talata Mafara, Hon. Yahya Yari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *