Shahararren mawakin Najeriya, Portable wanda yayi wakar Zazuzeh ya wallafa saniyar da zai yanka da Sallah.
Ya bayyana cewa Naira Miliyan 1.5 ya sayota.
Da yawa sun masa fatan Alheri.