Monday, December 9
Shadow

Kasar Iran ta samar da gidan mahaukata dan kai matan dake kin saka hijabi a kasar

Kasar Iran ta samar da gidan mahaukata a babban birnin kasar, Tehran inda za’a rika kai mata dake kin saka Hibaji dan kula dasu.

An dai sakawa asibitin sunan Clinic for Quitting Hijab Removal, tun a shekarar 2022 ne dai kasar ke fama da masu fafutuka dan ganin an daina tursasa sanya Hijabi a kasar.

Jami’ar da zata rika kula da wannan asibiti me suna Mehri Talebi Darestani tace an budeshine musamman saboda koyawa yara mata kyan al’adarsu da kuma muhimmancin hakan a addinin Musulunci.

Karanta Wannan  ALHAMDULILLAH: Jama'ar Gari Sùn Yi Kukañ Kuŕa Sùñ Fataťtaki 'Ýàñ Bìnďìga A Jihar Ķatsina, Tare Da Kwato Shanu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *