Wani me sayar da motoci ya koka saboda wani ya sayi motar Naira Miliyan 45 a hannunshi kuma ya biya kudin tun shekarar 2023 amma bai je ya karbi motarba.
da yawa aun jinjinawa me sayar da motocin inda suka ce ba kowane zai iya abinda yayi ba.