Friday, July 17
Shadow

Me sayar da motoci ya koka bayan da wani ya sayi Motar Naira Miliyan 45 kuma ya biya kudin tun shekarar 2023 amma bai je ya dauki motar tasa ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wani me sayar da motoci ya koka saboda wani ya sayi motar Naira Miliyan 45 a hannunshi kuma ya biya kudin tun shekarar 2023 amma bai je ya karbi motarba.

da yawa aun jinjinawa me sayar da motocin inda suka ce ba kowane zai iya abinda yayi ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Cikin sheshshekar kuka, Sanata Natasha Akpoti ta sake yiwa Sanata Godswill Akpabio tonon silili inda tace harfa gaya mata yayi wai mijinta na morewa dan da gani tana juya masa kugunta da kyau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *