Monday, December 16
Shadow

Subhanallahi: Ji yanda Mahajjaciya ‘yar Najeriya ta kash-she kanta a kasar Saudiyya ta hanyar fadowa daga sama

Wata Mahajjaciya ‘yar Najeriya a kasar Saudiyya ta kashe kansa.

An bayyana sunanta da Hajia Hawawu Mohammed kuma ta fito ne daga jihar Kwara.

Shugaban hukumar alhazai na jihar, Abdulsalam Abdulkadirne ya bayyana haka inda yace ta fado ne daga gidan bene inda take zaune.

Ya kuma ce akwai kuma wani Saliu Mohammed da shima ya rasu a Asibiti.

Yace sun yi takaicin faruwar lamarin amma sun sa a ransu cewa kaddara ce daga Allah.

Karanta Wannan  A karo na biyu an sake samun Alhaji dan Najeriya ya tsinci makudan kudade har Yuro €1,750 ya mayarwa mesu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *