Monday, August 10
Shadow

DSS sun bayyana sunan wanda ya kai musu korafi akan Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai su bincikeshi

Hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS ta sanar da cewa bata yi niyyar kama tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ba a filin jirgin sama bayan da ya dawo daga kasar Egypt ba.

DSS tace ta kwace fasfon ElRufai dan tilasta masa ya amsa gayyatar data masa ne.

Tace hukumar yaki da rashawa da cin hanci ce ta gabatar mata da bukatar binciken ElRufai shiyasa take nemansa.

Wata Majiya daga DSS dince ta shaidawa gidan talabijin na Arise TV hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yace aje Idi kuma aje Sallar Juma'a, tsohon Bidiyon Dr. Idris Dutsen Tanshi ya bayyana inda shi kuma yace idan mutum yayi Idi ba lallai sai yayi Juma'a ko Azahar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *