Monday, December 16
Shadow

Kalli yanda wannan matar ta suma bata san inda kanta yake ba bayan da aka mata aikin karin girman Duwawu amma yazo da matsala

Wata shahararriya me amfani da kafafen sada zumunta wadda aka fi sano da Aunty Ramota ta samu matsala bayan zuwa aka mata karin girman duwawu.

Yanzu dai tana can ta suma, bata san inda kanta yake ba.

Wata ce dai ta dauki nauyin yi mata aiki amma tunda ta ga abin bai yi yanda ake so ba, ta tsere.

Wata majiya daga dangin matar ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace tana cikin wani hali.

Karanta Wannan  Hotuna:Wannan budurwar na neman mijin aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *