Kasar Pakistan ta kai wani mutum gidan mahaukata bayan da yayi yunkurin bude club din ‘yan luwadi.
Kasar Pakistan dai ta Musulmi ce wadda basa amsar dabi’u irin na turawan yamma.
Abun mamaki nema jin irin wannan mutumin da daukar irin wannan matakin, kamar bai san a kasar da yake ba.